Amurka ta ƙaddamar da hare-hare a Iraqi da Syria domin ramuwar harin da aka kai mata da jirgi maras matuƙi, wanda ya kashe sojojin ta uku a ƙarshen makon da ya gabata. Wasu rahotanni sun ce jiragen ...