A Najeriya ana tsaurarawa manema a lokacin da suke neman aure, ta hanyar zafafa tsadar sadaki, lefe da kuma muhalli, a wasu lokutan ma saboda tsadar kayan É—aki akan jinkirta auren ko kuma fasa shi ...